advanced Search

Taskar Amsoshi (MPANGILIO WA KIMAUDHUI:انسان کامل)

Tambayoyi Masu Fadowa

 • Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
  7919 ولایت، برترین عبادت
  Ana iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma'asumai (a.s) a cikin madogarar dalilai hudu na shari'a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma'. Dukkan malaman Shi'a kalmarsu da maganarsu ta hadu gaba daya ba ma tare da koma wa maganganunsu ba, kai hatta da ...
 • Shin addini ya dace da siyasa?
  6998 کلیات
  Addini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al’ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. Ta wani bangaren kuma yanayin dokokin musulunci sun tilasata wajabcin ...
 • Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
  16619 نشانه های ظهور
  Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta daga ruwayoyi –ko da kuwa a dunkule ne- shi ne kasa wadannan ...
 • me ake nufi da duniyar zarra
  6383 پیمان پروردگار با مردم
  Duniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta’ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam (amincin Allah ya tabbata a gare shi), a bisa kankanuwar sura sosai, kuma ...
 • Duk da samuwar Ayoyi masu yawa na Kur’ani wadanda suke yabon Sahabbai, me ya sa muke ganin ra’ayin shi’a na zargin su?
  3488 صحابه در نگاهی کلی
  Mu munyi Imani da saukar Ayoyi masu yawa a kan yabon Sahabbai, kuma bamu tsammanin akwai wani Malami na Shi'a da yake musun haka, sai dai wannan ba ya nufin cewa wadannan daidaikun ko gungun jama'u, wadanda Allah ya yabesu a wani lokaci na musamman, a saboda ...
 • Me ya sa batun isma da biyayya ga imamai (a.s) da masu da’a bai samu gurbi ba kuma ba a tattauna batun ba zamanin imam Ali (a.s) da imam Hasan (a.s) kamar yadda aka yi a zamanin imam Sadik (a.s)?
  5257 عصمت
  Zancen isma da biyayya ga Imamai Ma’asumai (a.s) an tattauna a kansu tun zamanin Manzon Allah (s.a.w). Sai da zamanin Imamu Sadik (a.s) ya bambanta da sauran zamuna nan sauran Imamai (a.s). Damar da ya samu ta fuskar zamatakewa da wayewa babu wani Imami (a.s) da ya ...
 • mene ne ma’anar Takawa?
  9871 تقوی
  Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa tana da marhaloli da rabe-rabe, da kuma alamomi, zamu bijiro da su a jawabi na ...
 • Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
  8195 Halayen Aiki
  Kanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi, ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Marigayi shekh Abbas Kummi ya yi wasici da a ...
 • Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
  1977 طلاق
  Dun da cewa Kur”ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu daga cikin ayoyi kamar haka:- {Idan kuka saki mata ...
 • Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
  5930 فرزندان آدم
  A kan sami ra’ayoyi guda biyu a kan maganar auren ‘ya’yan Adam (amincin Allah ya tabbata a gare shi). A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan’uwa ya auri ’yar’uwarsa ba, kuma ba wata hanyar kiyaye tsatso na mutane domin idan ba ta wannan ...

Mafi Dubawa