advanced Search
Item hakuonekana

تجرد ادراکات

Tambayoyi Masu Fadowa

 • Mene ne dangantakar da take tsakanin jibintar malami da kuma komawa zuwa gare shi?
  9015 ولایت فقیه و مرجعیت
  Ma’anar marja’iyya a mahanga ta shi’anci Abu ne biyu da a ka cakuda su suka ba da ma’an bai daya wato sha’anonin (Bada fatawa) da (jibintar malamin ko shugabancinsa), Hakika malaman addini masu girma sun tsaya kyam a fagen yin bayani da shiryarwa ta hanyar bayyana hukunce-hukuncen ...
 • shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
  10362 کیفیت زندگی امام غایب
  Dalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa “Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi (a.s), gani suke Tsibirin Bamuda shi ne “Jazijrayul Khadra’a”. Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra’a ita ce mazaunar Imamu Mahdi (a.s) shi ya sa suka ce Tsibirin Bamuda ya kunshi wadannan ...
 • Zai yiwu ga fakihi ya damga ani ga Kur'ani alhalin ba shi da mukaddima ta ilmi?
  7865 بیشتر بدانیم
  Abin da zamu kawo a dunkule shi ne msar tambayar. Hakika Kur'ani tushe ne daga tushen shari'a, kuma shi ake komawa don gane ra'ayin addini. Ba hakan nan ake istinbadi da Al-Kur'ani ba sai abubuwa biyu sun tabbata: kafa dalilin tabbatar da Al-Kur'anin, sannan ...
 • La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
  1510 Dirayar Hadisi
  yazo cikin ziyara ashura la’anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed, an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidimomin yan Adamtaka da sukayi, inda wannan ya saba ...
 • Me ye matsayi da girman da ke qarqashin xabi’u a fagagen wassanin motsa jiki?
  6248 Halayen Aiki
  Musulunci bai bar kowanne vangare daga cikin vangarorin rayuwa kara zube ba saboda kasancewarsa gamammen addini ga dukkan duniya, matuqar wannan vangaren zai taimaka ma xan Adam a yunkurinsa na samun kamalar da zata masa jagora zuwa ga rabautar duniya da lahira. Kamar yanda ya ...
 • menene abin sha mai tsarkakewa?
  12844 شراب طهور
  "Ashsharab" abin nufi duk abin sha "Addahiru" abin nufi mai tsaki mai tsarkakewa wannan kalma an yi amfani da ita a cikin ayoyi daban-daban a gidan aljanna ana samun abin sha mai tsarki mai dadi iri-iri mai yanayi kala-kala, hakika Kur'ani mai girma ya kawo maganar sa ...
 • WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
  7311 اهل بیت و یاران
  Mayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance (don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da raunana abokan gaba. Imam (a.s) da mutanensa sun yi amfani ...
 • A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
  4270 انتصاب یا انتخاب
  A yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana ‘yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana ‘yan shura Nigahban, su kuma suke ayyanar cancantar shiga takara ga ‘yan majalisar khubrigan, su ‘yan majalisar khubrigan ...
 • Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
  10543 Tsohon Kalam
  Tabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a bisa doron hikima ta karshe, kamar yadda ya suranta su ...
 • Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
  23878
  Ya kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai.[1] [2] Istimna”I {wasa da azzakari} kala-kala ne kamar misalin wasa da azzakari ...

Mafi Dubawa