بلاگ
Matsayin Ali (a.s) da karamarsa
Jumatano, 24 Februari 2021Bamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna , saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu, an rawaitoshi cikin mafiya yawan litattafai ta hanyoyi mabambanta, daga ciki akwai wanda aka rawaito cikin usulul kafy inda:
Matsayin Fatimatuz Zahara
Jumamosi, 16 Januari 2021Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
Fifikon Imam Husain (a.s) kan sauran imamamai (a.s)
Jumanne, 25 Agosti 2020Wannan tambayar ta kunshi tambayoyi da yawa. Dangane da matsayi na musamman da Imam Husaini (a.s) ya kebantu da shi, ya zo a ruwayoyi da hadisai na Musulunci. Daga cikin tambayoyin shi ne suma sauran Ma'asumai Imama (a.s) suna da wadannan darajojin?
An fitar da Sabon shafin Islam kuest
Jumanne, 24 Julai 2012An fara Shafin nan na islam kuest a shekarar annabi mai daraja (s.a.w) a ranar aiko ma’aiki mai tsira da aminci da harsuna uku kawai (farisanci, larabci, ingilishi).
Hadafin wannan shafin na islam kuest shi ne amsa dukkan mas’alolin musulunci ta hanyar sakon yanar gizo.
An fara shi da himmar wasu daga cikin samari da matasa masu tunani da riko da addini a kasar musulunci ta Iran.